Connect with us

News

KULA DA LAFIYARKA DOMIN KAUCEWA CUUTTUKAN ZAMANI-Khadija Abdullahi Mahmud.

Published

on

Daga Khadija Abdullahi Mahmud.

 

 

Duk mutumin da yake kula da lafiyarsa yanda ya Kamata ta bangaren cimarsa da Ku ma kula da kansa ta bangaren tsafta zaka same shi daban da sauran mutane.

Musamman da yake muna lokacin azumi ba kamar sauran lokuta ba,kula da lafiya ya na taimakawa jiki wajen zama mai lafiya a koda yaushe da kuma dakile cututtuka daga jikin dan adam.

 

Advertisement

A wannan lokacin da muke ciki akwai yawan matsalolin da suka shafi lafiya musamman ta bangaren cimar mu da kuma muhalli da dai sauransu.

 

Haka zalika matsalar zazzabin cizon sauro ta zama ruwan dare a nahiyarmu da wannan zanyi amfani na jawo hankalin al’umma da su zamo masu kula da Kansu abincinsu da kuma muhallinsu don gudun yaduwar cututtuka da kuma asarar rayuwaka a wasu lokutan.

 

Sanin kowa ne likitoci suna iyakar kokarinsu don ganin sun bawa al’umma gudunmawa.

 

Advertisement

kayi kokari kaima ka bawa kanka gudunmawa kafin kaje gurin likita.

 

A wannan lokacin sauro yana taka muhimmiyar rawa wajen sanya cuta ajikin mutane,yi kokari ka kare kanka daga cizon sauro ta hanyar tsabtace muhalli da kuma kwana a cikin gidan sauro me dauke da maganin cizon sauro, marasa lafiya suna fuskantar babbar barazana a wannan lokacin.

Saboda yawan yaduwar cututtuka a tsakanin al’umma Wanda ba komai ya kawo hakan ba sai karancin kula da kai da kuma muhalli.

Ina kira ga al’umma da ta dage ta jajirce wajen bawa kanta gudunmawa kafin ace an

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending