Connect with us

News

UKRAIN:RASHA TA TSAGAITA WUTA A MARUIPOL.

Published

on

Daga Khadija Abdullahi Mahmud.

 

Sanarwar Rashan ta wannan Litinin ta ce ta yi haka ne domin bayar da dama a kwashe fararen hular da ke zaune kusa da kamfanin a wannan gari mai teku da Ukraine da Rasha suka kwashe makonni suna ”tata-burza’ da makamai.

Ukraine-Konflikt, Eindrücke aus Mariupol
Dakarun Rasha sun sanar da tsagaita wuta a kusa da wani kamfanin sarrafa karafa na birnin Mariupol a Ukraine. Sai dai kuma, a wasu yankuna na Ukraine, ana zargin Rasha ta kaddamar da hare-hare kan tashoshin jiragen kasa.

Wannan na zuwa ne a yayin da ma’aikatar harkokin wajen Rasha ta musanta yunkuri na gudanar da kuri’ar jin ra’ayin jama’a domin karbe iko da yankin Kherson na kudancin Ukraine. A ranar Jumma’ar da ta gabata ce dai Shugaba Volodymyr Zelenskyyna Ukraine ya zargi mahukuntan Moscow da wannan kokari.

 

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending