Connect with us

News

Hajj 2022: Mun shirya tsaf don tarbar Alhazai – Saudiya

Published

on

Daga kabiru basiru fulatan 

 

 

 

Ministan Hajji da Ummara na Saudi Arebiya, Tawfiq Al Rabiah ya ce ƙasar ta shirya tsaf domin tarbar Alhazai da ga sassan duniya domin Hajjin 2022.

Tilas ‘yan arewa su yi zamansu a kudu kamar yadda Igbo ke zaune a arewa – Soludo.

Advertisement

 

 

Ya kuma baiyana cewa za a ƙaddamar da kati mai na’ura a Hajjin bana, inda ya ƙara da cewa za a yi amfani da fasahar zamani a bana domin ƙara inganta aikin ibadar.

 

Ministan ya kuma tabbatar wa Maniyyata cewa an tanadi hdimomi masu inganci ga dukkan maniyyata.

 

Advertisement

Al Rabiah ya nanata cewa alhazai miliyan ɗaya ne za su yi Hajjin bana, inda ya tabbatar da cewa an yi tanadi mai kyau wajen kariyar lafiya.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending