Connect with us

News

Muna nan da sunayen manyan ‘yan kasar nan dake satar danyen mai da rijiyoyi kuma zamu bayyana su” -Civil Defence

Published

on

Daga yasir sani Abdullah 

 

 

Hukunar Civil Defence ta Najeriya sashen jihar Naija Delta ta bayyana cewa tanada sunayen manyan ‘yan kasar dake da hannu dumu dumu a cikin satar danyen man fetur da rijiyoyi kuma zata bayyana su bada dadewa ba.

Akwai Yiwuwar A Sami Karancin Fita Kada Kuri’a A 2023 Daga Arewa

Inda ma magana da yawun hukumar Mr. Emeka Peters Okwechime ya bayyanawa manema labarai na Guardian hakanan a Asaba ranar lahadi.

Advertisement

 

Kuma yace a watan Afrilu na wannan shekarar NUPRC ta bayyana cewa an sacewa Najeriya danyen mai harna dala biliyan 3.6.

 

Amma yace kokarin da jami’an tsaron keyi yasa ana cigaba da samun ragin barayin danyen man a kasar.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending