Connect with us

Opinion

DA SA HANNUN YAN NIGERIA YAN SIYASA KE MASU CHIN KASHI SABODA JAM’IYA SUKE ZABA BA MUTUM BA

Published

on

Kabiru basiru fulatan

Daga kabiru basiru fulatan 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Da Ace Yan Nigeria masu zabe zasu Daina zaben mutum saboda jam’iyar da yake chiki ko saboda wani mutum Wanda yake da farin Jani A jam’iyar to Wlh da Sun samu Ayyuka sosai ga Yan Siyasa

Haƙƙin gyaran Arewa yana hannun al’ummarta ba wai shugabanninta ba-kabiru basiru fulatan 

Advertisement

Dalilin Da yasa Yan siyasa basa Ayyuka Basa taimakon Al’umma A Nigeria Kar karaga Kar Kuma ka Kara matsalar ta Yan Nigeria ce masu zabe

 

Advertisement

Saboda Dan yasan ko baiyi Komai ba Indai yachi zaben fidda gwani A jam’iya kamar yachi zaben gama gari ne saboda Yan Nigeria idan sun tashi zabe bashi zasu duba miyayi masu ba jam’iyar shi Kawai zasu duba su zabeta

 

Advertisement

Ita Kuma jam’iya ba mutum bace ba Rai gareta ba, Ballanta tayima Aiki mutanen da kuka dauko kuka kawo inuwar jam’iyar sune zasu yimaku Ayyuka Amma da kuka tashi sai kuka dauko Marasa kishinku Marasa kishin kasa ka zuba inuwar jam’iyar sukaita Holewar su suka barku Rana

 

Advertisement

Dan Haka Indai Dan Nigeria na bukatar gyara Asiyasar Nigeria da samu Ayyuka masu inganchi da sauransu to Wlh sai ya Zabi mutanen kirki kowace jam’iya suka fito

 

Advertisement

Allah ya zabamana shuwagabannin na

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending