News
Gobara Ta Tashi A Hedkwatar Tsaron Najeriya
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Wata gobara ta tashi a hawa na biyu na ginin Hedkwatar Tsaron Najeriya da ke Abuja da tsakar ranar Litinin.
Rahotanni sun ce ba a kai ga gano musabbabin gobarar ba, har zuwa lokacin hada wannan rahoton.
Daraktan Yada Labarai na Hedkwatar, Manjo-Janar Jimmy Akpor, wanda ya tabbatar da faruwar lamarin ya ce saun sami nasarar kashe ta.kamar yanda aminiya ta rawaito
Muna tafe da karin bayani…
Advertisements
