News
Sarakunan Da Aka Taba Ciresu Daga Kan Karagar Mulki Sannan Aka Sake Dawo Dasu
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI
Sarakunan gargajiya da aka taba ciresu daga kan karagar mulki, sannan aka sake dawo dasu, a arewacin Nigeria
1-Sarkin Kano Muhammadu Kukuna (1651-1652), ya dawo (1652-1660)
2-Sarkin Zazzau Abdullahi Dan Hammada (1851-1871), ya dawo (1874-1879)
3-Sultan Na Damagram Abubakar Sanda (1978-2000), ya dawo (2011-date)
4- Sarkin Sudan Na kwantagora Ibrahim Nagwamatse (1880-1904), ya dawo (1906-1929)
5-Sarkin Zazzau Suleja Muhammad Auwwa Ibrahim (1993-1994), ya dawo (2000-date)
6-Sarkin Hadejiya Buhari (1848-1850), ya dawo (1851-1863)
7-Sarkin Daura Tafida dan Lukudi (1877-1884), ya dawo (1891-1904)
8- Sarki Agaie Muhammad Nkochi Attahiru (1989-1994), ya dawo (2001-2004)
9-Shehun Borno Umar Ibn Abubakar Garbai (1903-1905), ya dawo (1906-1917)
10- Sarkin Jama’a Abd ar-Rahman (1837 – 1846) ya dawo ( 1849 – 1850)
11- Sarkin Jama’a Musa dan `Usman (1846 – 1849) ya dawo (1850 – 1869)
12- Sarkin Jama’a Adamu Usman (1869 – 1881) ya dawo (1885 – 1888)
13- Muhammadu Adda dan `Usman
(1881 – 1885)
14-Sarkin Lafiagi Abd al-Qadiri dan Muhamman Zuma (1834 – 1845), ya dawo (1853 – 1868)
15- Sarkin kano Muhammad sanusi ll (2020-2024) Yadawo
