Connect with us

News

Tsohon Shugaban Hukumar EFCC Ibrahim Lamorde ya rasu

Published

on

DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN 

 Ibrahim Lamorde, tsohon shugaban hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC, Marigayin ya rasu yana da shekaru 61 a duniya.

Advertisement

 Ibrahim Lamorde ya rasu ne a ƙasar Masar inda yake jinya, kamar yadda wani makusancinsa ya bayyana, Premium Times ta ruwaito.

Jami’in Ɗan Sanda Ya Bindige Abokin Aikinsa A Ƙoƙarin Razana Masu Zanga Zanga

 Lamorde ya rike muƙamin shugaban EFCC daga shekarar 2011 zuwa 2011

Advertisement

 Kamar yadda ya bayyana a shafin EFCC, Mista Lamorde shi ne shugaban zartarwa na uku a hukumar yaki da masu satar mutane.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending