News
Sheikh Dahiru Usman Bauchi Ya Cika Shekaru 100 A Duniya
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Advertisements
Advertisements
Ya dai kwashe shekaru 76 Sheikh Dahiru Usman Bauchi yana gabatar da tafsirin Alqur’ani mai tsarki. Yana da ‘ya’ya 100, jikoki 406 da tattaba-kunne 100 kamar yadda jaridar Daily Trust ta rawaito.
Advertisements
Daga cikin ‘ya’yansa 100, 78 sun haddace Alqur’ani, jikokinsa sama da 199 su ma sun haddace Alqur’ani.
Advertisements
Advertisements
Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya gudanar da aikin hajji sau 55, Umrah 205.
Advertisements
