Connect with us

News

Yau Juma’a Kotu Za Ta Yanke Hukunci Kan Karar Da ASUU Ta Daukaka

Published

on

DAGA YASIR SANI ABDULLAH 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

A Yau Juma’a Kotun Daukaka Kara za ta yanke hukuncin kan bukatar da Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) na jingine umarnin da Kotun Ma’aikata ta ba ta na ta janye yajin aikin da take yi.

Advertisement

 

Ganin ba ta gamsu da umarnin da Kotun Ma’aikatan ta bayar kan malaman jami’o’i su koma bakin aiki ba, ya sanya ASUU garzayawa Kotun Daukaka Kara don ci gaba da neman bukatunta a wajen gwamnati.

Advertisement

Gwamnatin Najeriya ta ba da Hutun Mauludi

 

Advertisement

Lauyan ASUU, Femi Falana (SAN), ya ce daidai ne daukaka kara da kungiyar ta yi kan umarnin kotun, saboda a cewarsa, umarnin ya saba mata.

 

Advertisement

Falana ya bukaci Kotun Daukaka Karar karkashin Mai Shari’a Hamma Barka, da ta janyen adawar gwamnatin ga bukatar daukaka karar da ASUU ta shigar kotu.

 

Advertisement

Ya kara da cewa abu ne mai hatsari hana wanda yake karewa (ASUU) daukaka kara zuwa gaba

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending