Connect with us

News

CBN ya umarci bankuna dasu ringa karbar bayanan Kustomominsu da suka ha’da da shafin Mutum na Kafafen Sada Zumunta

Published

on

CBN

DAGA KABIRU BASIRU FULATAN

 

Advertisement

Babban Bankin Kasa na CBN ya umarci bankuna dasu ringa karbar bayanan Kustomominsu da suka ha’da da shafin Mutum na Kafafen Sada Zumunta kamar su Facebook da makamantan su don tabbatar da sahihancin Mutum.

Haka zalika dole sai Mutum ya bayar da lambar wayar sa ta ainihi da adirishin email da kuma shaidar zama ‘dan Kasa.

Advertisement

Talauci Da Tsadar Rayuwa Za Su Kashe Armashin Babbar Sallah

Mai gudanarwa ya kuma ci gaba da cewa cibiyoyin hada-hadar kudi ba za su kafa ko adana asusu ba, asusu masu lamba, ko asusu cikin sunaye na gaskiya.
Wadannan ka’idoji za su shafi dukkan cibiyoyin hada-hadar kudi da ke karkashin babban bankin CBN, kamar yadda aka ambata a cikin takardar.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending