News
Bankin CBN Ya Kara Kudin Ruwa Zuwa 27.25%
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA
Kwamitin Manufofin Kuɗi na Babban Bankin Najeriya CBNya sake daga darajar kudin ruwa da maki 50.
A halin yanzu CBN ya ƙara yawan kuɗin ruwan zuwa 27.25 daga kashi 26.75% da yake a baya.
Gwamnatin Shugaba Tinubu Ta Fara Ɗaukar Salon Mulkin ‘Kama-Karya’ — Premium Times
Da yake jawabi ga manema labarai a karshen taron Kwamitin Manufofin Kudade na CBN karo na 297 a Abuja, Gwamnan Babban Bankin na CBN, Olayemi Cardoso ya ce kwamitin ya amince da kara tsaurara manufofin.
11 daga cikin 12 mambobi ne suka halarci taron.
Advertisements
