Connect with us

News

Da Dumi-Dumi: Abba Gida-gida Ya Nada Kwankwaso, Ganduje, Shekarau, Mukami A Kano

Published

on

Gwamnan jahar Kano Abba Kabir Yusuf

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI 

 

Advertisement

Gwamnan Jihar Kano Yusuf Ya Nada Kwankwaso, Shekarau , Ganduje Mukami A Kano

Gwamna Yusuf ya bayyana hakan a Abuja ranar Asabar yayin da yake jawabi ga manema labarai .

Advertisement

Mutum Miliyan 9.19 Ne Ke Da Lambar Katin Dan Kasa Ta NIN A Jihar Kano – NIMC

A cewar gwamnan, majalisar za ta yi aiki a matsayin hukumar ba da shawara ga gwamnatin jihar .

SOLACEBASE ta ruwaito cewa mambobin majalisar sun hada da gwamnoni da mataimakansu da suka shude, shuwagabannin majalisar jiha da mataimakansu, shugaban majalisar dattawa da mataimakinsa (Idan akwai), alkalai masu ritaya, CJN mai ritaya (Idan akwai), Alkalan kotun koli da suka yi ritaya, alkalan kotun daukaka kara da Musulunci da suka yi ritaya. shugabanni, da sauransu.

Advertisement

Da wannan ne Rabiu Musa Kwankwaso, Ibrahim Shekarau, da Abdullahi Umar Ganduje ke zama mambobin majalisar.

Gwamnan ya jaddada kudirin sa na ci gaba da gudanar da gwamnati a bude  domin tafiya da kowa da kowa.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending