Connect with us

News

Shugaba Tinubu Zai Kaddamar Da Shirin Bayar Da Lamunin Dalibai A Ranar

Published

on

DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA

Advertisements
Advertisements

A ranar Alhamis ne shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu zai kaddamar da shirin bayar da lamuni na dalibai da aka dade ana tsumayi.

Advertisements

Shirin, a cewar shugaban kasa, zai kawo karshen yajin aikin malamai a manyan makarantun kasar.

Advertisements
Advertisements

Shugaba Tinubu ya hana likitoci tafiya hutu ƙetare

A ranar 12 ga watan Yunin 2023 ne shugaba Tinubu ya rattaba hannu a kan dokar samun ilimi na matakin manyan makarantu, 2023 ta zama doka don baiwa dalibai marasa karfi damar samun lamuni marar ruwa domin neman ilimi a kowace babbar jami’a ta Nijeriya.

Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending