Connect with us

News

Mamakon Ruwan Sama Na Kwana Biyar  Zai Haddasa Ambaliya A Jihohi 21  —Hukumar  NIMET

Published

on

images (8)

DAGA YASIR SANI ABDULLAHI

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta yi hasashen cewa mamakon ruwan sama da za a yi kwana biyar ana yi, zai janyo ambaliyar ruwa a wurare 123 na jihohi 21 na ƙasar.

Advertisement

Rahoton ya bayyana jihohin Benue da Kogi da Anambra da Delta da Rivers da Imo da Bayelsa a matsayin jihohin da iftila’in zai fi ƙamari.

Masu Shaidar Dan Kasa Ta NIN Ne Kadai Za Su Iya Sayen Shinkafar Da Gwamnatin Tarayya Za Ta Sayar A ₦40,000 – Ministan Noma

Jaridar Punch  ta ruwaito cewa wani rahoto da hukumar kare muhalli ta fitar ya y kira ga mazauna waɗanann jihohi riƙa sanya idanu tare da lura da al’amura.

Advertisement

Gwamnatin ta kuma bayyana cewa yankuna 123 ne za su iya fuskantar ambaliyar, wadda ake hasashen zai faru tsakanin 4 ga Satumba zuwa 8 ga Satumba.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending