News
Babban Barin Gwaman Kano Ya Ga Yaran Talakawa Sunyi Karatu Cikin Tsafta Da Walwala — Hajiya Hafsat Adahama
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN
Babbar maitaimaka wa gwamnan jihar Kano, kan ilimin Yaya Mata Hon. Hafsat Aminu Adhama, ta ce babban barin Gwaman Kano ya ga yaran talakawa sunyi karatu cikin tsafta da walwala.
Hajiya Hafsat Adahama ta baiyyana hakan ne a yayin da ta kawo kayan karatau na yara yan makaranta ga zababben Chairman na karamar hukumar Gwale Hon. Abubakar Ma’azu Mojo guda 40 na maza da na mata tare da kayan karatu da suka hada da Jaka Pencil ✏️ Littafi da sauran su.
Hajiya Hafsat Adahama ta kasance mace mai kamar maza kuma mai kishi da tausayin yaran talakawa, tunda Gwamnan Kano ya bata wannan mukami bata zauna ba, kullum tana fafutukar yadda zata ga yaran talakawa sunyi karatu cikin tsafta da walwala. Hatta wanda basa zuwa makaranta burinta taga suna sun fara zuwa makaranta.
Yana daga cikin abinda Chairman na karamar hukumar Gwale yake kokari da zill akai na ganin an taimakawa yaran da basa zuwa makaranta domin ağa suma suna zuwa makaranta. Anyi addu’ tare da fatan Allah ya hada mu a cikin ladan gaba ki daya.
Sannan ta girmama shi bisa ga yadda yake bata gudunmawa akan wannan kokari nata na ganin yaran talakawa sun koma makaranta tare da bata dikkan wata gudunmawa da
