Connect with us

News

Cutar Zazzaɓin Lassa Ta Yi Sanadiyyar Mutuwar Muta Ne 22 A Farkon Shekarar 2025 —NCDC

Published

on

1737650766449

DAGA KABIR BASIRU FULATAN

 

Advertisement

 

Adadin waɗanda zazzaɓin Lassa ya kashe a Nijeriya tun a farkon shekarar 2025 ya kai 22, in ji hukumar yaƙi da cututtuka masu yaɗuwa ta ƙasar, NCDC.

Advertisement

Hukumomin lafiya na Ƙasa sun nemi mutane su yi kaffa-kaffa yayin da cutar Lassa ta bazu zuwa jihohi bakwai inda ake hasashen mutum 484 sun kamu da ita.

 

Advertisement

Cikin wata sanarwar da hukumar ta fitar ranar Laraba ta ce zazzaɓin ya yaɗu zuwa jihohi bakwai a ƙasar inda aka yi wa mutu ne 484 da ake tsammanin sun kamu da cutar gwaji kuma aka tabbatar da cewa 143 daga cikinsu sun kamu da cutar.

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Hukumomi dai sun amince da magunguna iri uku domin daƙile tasirin wannan cutar.

Advertisement

 

A shekarar data gabata cutar Lassa ta kashe aƙalla mutum 90.

Advertisement

 

Zazzaɓin Lassa, cuta ce da ke yaɗuwa daga dabbobi zuwa mutane wadda aka fi samu a ƙasashen Afirka ta Yamma, kuma an fara gano ta ne a shekarar 1969 jihar Borno da ke arewa maso gabashin Nijeriya.

Advertisement

 

A watan Janairun 2019, gwamnatin Nijeriya ta ayyana dokar ta-ɓaci sakamakon zazzaɓin Lassa.

Advertisement

 

Cutar wadda ke yaɗuwa ta hanyar kashin ɓera za ta iya yaɗu daga mutum zuwa wani mutum kuma tana janyo zazzaɓi mai iya kisa.

Advertisement

 

Hukumomi suna kira ga mutane su kiyaye haɗuwa da ɓera da ire-irensu

Advertisement

 

 

Advertisement

TRT Africa Hausa

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending