Connect with us

News

An Harbi Wata Mata Kan Kin Biyan Haraji A Kogi

Published

on

Zazzabin Lassa Cutar ta yi Ajalin Mutum 118 A Cikin Watanni Uku

Wata mata mai suna Facilla, a Jihar Kogi ta sha dalma bayan hatsaniya ta kaure tsakaninta da masu karɓar harajin gawayi a yankin Agbede na ƙaramar hukumar Kabba.

Rahotanni sun bayyana cewa masu karɓar harajin sun samu ’yar taƙaddama tsakaninsu da matar, lamarin da ya yi sanadiyar ɗaya daga cikinsu zaro bindiga ya harbe ta, inda ta damu mummunan raunuka.

Advertisement

An Biya Wanda Aka Daure Bisa Kuskure Diyar Sama Da Naira Biliyan 2

Tuni dai aka miƙa matar zuwa asibitin ƙwararru na jihar domin ba ta agajin gaggawa kamar yanda Jaridar Aminiya ta ruwaito.

Advertisement

Sai dai shugaban ƙaramar hukumar ta Kabba da lamarin ya faru ya sha alwashin binciko tare da hukunta mutanen da suka yi wannan aika-aika.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending