News
An Gurfanar Da Jami’an ’Yan Sanda Biyar Bisa Zargin Hallaka Wani Mawaki
Babbar Kotun Jihar Delta da ke zamanta a Asaba an gurfanar da wasu jami’an ’yan sanda biyar da ake zargi da hannu a mutuwar Wani matashin mawaki Oghenemine Ogidi, wanda aka fi sani da OG Millan.
Jami’an da ake tuhuma sun hada da ASP Usman Nuhu, ASP Onoloko Dauroupamo, ASP Okoh Kelechi, Sufeto Goodluck Kingsley da Sufeto Omonigho Ahweyevu.
Mahara Sun Kashe ’Yan Yawon Sallah Bakwai A Sakkwato
An gabatar da karar ne a gaban Mai Shari’a Marshal Onome Umukoro na Babbar5Kotun Babbar Jiha mai lamba ta 5, karkashin shari’a mai lamba THC/ASB/CR/M/66C/2026.
Kotun ta bayar da umarnin tsare wadanda ake zargin a gidan gyaran hali na Ogwashi-Uku tare da dage sauraron karar zuwa ranar 15 ga Yuni, 2026.
-
News2 days ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion6 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News2 days ago
Zaben 2027: INEC Ta Amince Da Atiku Abubakar, ‘Yan Takarar ADC 470
