Connect with us

News

Kudin aikin Hajji na bana ba zai gaza Naira miliyan biyu da rabi ba – Abdullahi Hardawa

Published

on

Daga Muhammad Muhammad zahraddin

Advertisements
Advertisements

Al’ummar Najeriya na ci gaba da tsokaci kan matakin gwamnatin Saudiyya na ware kujeru fiye da 40,000 ga maniyatta aikin Hajji na kasar.

Annobar korona dai ta hana gudanar da aikin Hajjin shekara uku da ta gabata.

A yau Alhamis ne hukumar alhazai ta Najeriya NAHCON ta gudanar da wani taro da shugabannin hukumomin alhazai na jihohi.

Alhaji Abdullahi Hardawa kwamishina ne ami kula da aikace-aikace a hukumar alhazai ta kasa, kuma ya shaida wa Ahmed Abba Abdullahi abin da aka cimma a wajen taron da aka yi a Abuja.

Advertisements
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending