Connect with us

Sports

Wacce rawa Gerrard zai iya takawa a wasansa da Man City don taimakawa Liverpool?

Published

on

Daga Maryam Bashir musa

 

 

Advertisement

 

Kocin Liverpool Jurgen Klopp ya ce tsohon dan wasan kungiyar kuma kocin Aston Villa Steven Gerrard zai dauki wasan da zai buga da Manchester City da mahimmanci.

Advertisement

Liverpool na biye wa City da maki guda a gasar, yayin da ya zama saura wasa guda a kare wannan kakar.

Gerrad zai iya taimakawa tsohuwar kungiyarsa ta ci Premier na bana, idan ya doke City ko kuma suka yi canjiras ita kuma Liverpool ta doke Wolves.

Advertisement

Kuskure Ne Ziyarar Da Ganduje Ya Kai Wa Garo —Kwamishina

“Zan iya fahimtar wannan yanayin idan na sa kaina a matsayin Gerrard,” in ji Klopp.

Advertisement

“Idan zai iya wasan da zai taimakawa tsohuwar kungiyata Borussia Dortmund or Mainz, kenan nima akwai wanda zai iya taimako na wani lokacin.

“Sai dai bana buga wasa da kafata haka shi ma Stevie. Babu dadi ba na bugawa shi ma ba ya bugawa.”

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending