News
Duk da samasa rai da,akayi Hakan baida ya bola tinibu murnaba
Daga Yasir sani Abdullahi
Duk da shaguben da a,kayimasa Hakan baisa Yaki Taya bola ahmad tinubu murnaba
Shugaban majalisar mattawa senator ahmad lawan ya Taya jjgo na jam,iyyar Apc murnar lashe zaben fidda gwani na jam,yyar tasu bisa nasarar da ya samu wato bola ahmad
A ranar litinin data gabatane shugaban jam,iyyar Apc na kasa seneter Abdullahi adamu ya ayyyana senater ahmad lawan bisa mutumin da yafi kowa mutane Kuma ana ganin Shima shugaban kasa muhammadu bubari rashin samun nassarar ga ahmad lawan baimasa dadi ba
Shugaban Majalisar Dattijai Ahmed Lawan a ranar Laraba ya bayyana cewar samun nasarar Asiwaju Bola Tinubu a matsayin Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa, ya tabbatar da nasarar Jam’iyyar a Shekarar 2023.
A cikin wata takarda daya sanyawa hannu, Lawan wanda ya kasance Ɗan Takara a zaɓen Fidda Gwani yace sakamakon Zaben ya nuna cewa Tinubu shine wanda Jam’iyyar ke so.
“Ka kasance wanda yake da ɗumbin nasarori tare da cigaban Gwamnati da kuma ƙarfafa gwuiwa da ka nuna wajen yaƙi da cin mutuncin Dimokuraɗiyya a Najeriya, wanda hakan ya sanya ka zamanto wanda Jam’iyyar mu ta amince ma wa a zaɓen fidda Gwani.
Sakamakon Zaɓen Fidda Gwanin daya fito ya nuna cewa kaine wanda Jam’iyyar ta yadda domin Jagorantar Ƙasar nan.
Bani kokwanto akan matsayar da Deliget suka nuna wajen zaɓen ka a matsayin Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa.
Ina tayaka murna lashe zaben Fidda Gwani da kayi.a cewar ahmad lawan
-
News2 days ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion6 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News2 days ago
Zaben 2027: INEC Ta Amince Da Atiku Abubakar, ‘Yan Takarar ADC 470
