Connect with us

News

Tinubu ya amince ya dauki mataimaki Musulmi  – Ganduje

Published

on

Daga Muhammad Muhammad zahraddin 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

 

Ganduje ya na daya daga cikin mutanen da ake hasashen zama mataimakin Tinubu

Advertisement

Gwamanna jihar Kano da ke arewacin Najeriya Abdullahi Umar Ganduje ya ce dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu ya amince zai dauki Musulmi a matsayin mataimakinsa.

Buhari da shuwagabannin tsaro sun gaza, -Ndume.

Advertisement

Ganduje ya yi wannan bayyana haka ne a yayin wata ziyara da manyan malaman jihar kusan 100 suka kai masa ranar Juma’a a gidan gwamnatin jihar.

 

Advertisement

Gidan talabijin na Channel TV ya ambato gwamnan na cewa ”Mun ba shi shawara ya dauki Musulmi a matsayin mataimaki kuma ya amince, saboda ba wani abu ba ne sabo a Najeriya”.

 

Advertisement

Ya kumna yi kira ga taron malaman da su rika yi wa Tinubu addu’o’in samun nasara a zaben 2023.

 

Advertisement

Hakazalika

 

Advertisement

Gwamnonin APC uku sun ziyarci Wike a Fatakwal

Gwamnoni

Advertisement

 

Wasu Gwamnonin APC

Advertisement

Wasu gwamnonin jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya sun ziyarci gwamnan Ribas Nyesom Wike a Fatakwal, babban birnin Jihar.

 

Advertisement

Gwamnonin sun hadar da Kayode Fayemi na Ekiti, da Rotimi Akeredolu na Ondo sai kuma Babajide Sanwo-olu na Legas.

 

Advertisement

Ko da yake ba su yi bayani kan dalilansu na ziyayar ba, sai dai ba za ta rasa nasaba da kokarin ganin ya fita daga jam’iyyar PDP zuwa APC.

 

Advertisement

Wike ya sha kaye a hannun tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar a zaben fitar da gwani na dan takarar shugaban kasa a PDP.

 

Advertisement

Kazalika Atiku ya dauki gwamnan Delta Ifeanyi Okowa a matsayin mataimakinsa, lamarin da wasu ke ganin shi ya sanya ran Wike ya kara baci.

 

Advertisement

Sai dai jam’iyyar ta PDP ta sha alwashin rarrashinsa ya ci gaba da zama a cikinta.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending