DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Allah Ya yi wa mai martaba Sarkin Funakaye, Alhaji Mu’azu Muhammad Kwairanga rasuwa sakamakon bugun zuciya. Sarkin na...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADINNI Gwamnatin jihar Zamfara ta ce har yanzu akwai makarantun sakandare akalla guda 75 da suka shafe...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Minista a Ma’aikatar Ayyuka da Gidaje, Umar Ibrahim EL-Yakub, ya bukaci kamfanin da ke aikin sake...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Yayin da Najeriya ke fama da matsanancin ƙuncin rayuwa, tsadar kayan abinci, hare-haren ‘yan bingida da na...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Kakakin kungiyar dattawan Arewa NEF, Hakeem Baba-Ahmed, ya mayar da martani kan ganawar da ‘yan takarar shugaban...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMADU ZAHRADDEEN Ana ci gaba da gargaɗi kan ambaliyar ruwa a Pakistan a daidai lokacin da ake ci gaba da...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana alhininsa game da ambaliyar ruwa “mafi tsanani” a tarihin ƙasar Pakistan,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wasu ma’aurata da suka tsufa a Jamus sun kai karar makwabtansu gaban kotu kan wani zakara mai...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Rundunar ‘yan sanda reshen Jihar Kebbi a arewacin Najeriya ta ce ta kama wata mace mai shekara 30...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Tsaron Farin Kaya (NSCDC) ta ce jami’anta sun kwace motoci 300 da ake amfani...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A zahirin gaskiya mu matasa muna cikin tsaka-mai wuya kasancewar rayuwa ce ta rana zafi inuwa kuna. Mun...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, zai ziyarci Jihar Kano a ranar...
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Dillalai daga garin Nguru da ke Jihar Yobe sun koka da yadda suke tafka asarar miliyoyin...
Daga idriss Hussain Nguru …..kuma rundinar soja zata gurfanar da dasu kotun horaswa na soja don musu...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Wani babban jami’in gwamnatin Mexico ya bayyana cewa wani Kanal ɗin soja ne ya ba da umarnin...
DAGA KHADIJA ABDULLAH MUHMD Jigawa jiha ce cikin jihohi 36 dake Nigeria, tana cikin yankin Arewaci, wacce aka cire ta daga...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani manomi a jihar Zamfara, mai suna Malam Sama’ila Muhammad, wanda ƴan bindiga suka datse wa hannayensa biyu...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Bisa ga al’ada da addini, idan aka yi magana kan namiji ya auri mace fiye da daya,...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Dan takarar mataimakin shugaban kasa a Jam’iyyar APC Sanata Kashim Shettima, ya ce da gayya ya yi shigar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Minista a Ma’aikar Ayyuka da Gidaje, Umar Ibrahim EL-Yakub, ya bukaci kamfanonin gine-gine na Najeriya su fara...