Connect with us

News

Kusan mutum 1,000 ambaliya ta kashe a Pakistan

Published

on

Ambaliya

DAGA MUHAMMAD MUHAMMADU ZAHRADDEEN 

 

 

Advertisement

 

 

Advertisement

Ana ci gaba da gargaɗi kan ambaliyar ruwa a Pakistan a daidai lokacin da ake ci gaba da kwarara ruwan sama a ƙasar.

Ambaliyar ruwa mai matuƙar muni ta yi sanadin mutuwar kusan mutum dubu da kuma shafar sama da mutum miliyan biyar a ƙasar.

Advertisement

An kori sojojin da suka kashe Sheik Goni Aisami a aikin soja.

Akwai dubban mutane da a halin yanzu sun rasa muhallansu a kudancin lardin Sindh na Pakistan.

Advertisement

Sakamakon kazanatar lamarin, har sojoji aka aika domin kai ɗauki a wuraren da ambaliyar ta yi ƙamari.

Sai dai rashin kyawun yanayi da kuma ƙarancin kayan aiki na kawo cikas matuƙa a aikin ceton da ake yi.

Advertisement
Advertisements
Advertisement
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Trending