DAGA MARYAM BASHIR MUSA Gwamnatin tarayyar Najeriya ta gayyaci shugabanni da iyayen jam’io’i, tare kuma da shugabannin gudanarwa na jami’o’in gwamnatin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Rundunar ‘yan sanda ta jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya ta ce ta kubutar...
Daga Yasir sani Abdullahi Tsohon mataimakin shugaban kasar Nigeria Kuma Dan takarar shugabancin kasa a jam,iyyar PDP atiku abubakar ya,ce shugabancin Nigeria Sam Sam bana malalaci...
DAGA: MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Da yake yanke hukunci a karar da babban attoni janar na kasa da hukumar kula da tsaron farin kaya da daraktan hukumar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata kotun majistare da ke Kano ta bada umarnin tsare wani mutum mai shekaru 37 a gidan gyaran...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Babbar Kotur Tarayya da ke Abuja ta sake yin fatali da bukatar da lauyoyin dakataccen dan sanda, DCP...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kotun daukaka kara ta yi watsi da bukatar biyan Sunday Igboho naira biliyan 20 saboda asarar da...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Shugaba Muhammadu Buhari ya yi alwashin cewa ba zai bari wani mahaluki ya kawo katsalanda ba a zabukan 2023 da ke...
DAGA KABORU BASIRU FULATAN Ɗaruruwan ‘yan gudun hijira da ƴaƴansu a Najeriya sun ce sun shiga halin ka-ka-ni-ka-yi bayan hukumomi sun...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Kotu a Kenya ta fara zaman sauraron karar zaben shugaban kasa da ke kalubalantar sakamakon zaben 9 ga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Wani matashi dan shekara 25 mai suna Ammar Ibrahim ya nutse a wani kogi a kauyen Tattarawa da ke Ƙaramar Hukumar...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Mutanen wasu yankuna a jihar Nasarawa a arewa ta tsakiyar Najeriya sun ce zaman ɗar-ɗar da rashin tabbas...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ‘Yan yawon bude ido hudu ‘yan kasar Jamus da matukinsu dan Afirka ta Kudu sun mutu a...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH An kammala aikin ceto a wajen da wani bene mai hawa uku ya rushe a kasuwar beirut...
Daga Yasir sani abdullahi Dubban ‘yan siyasa da masu rike da mukamai da suka sauya sheka zuwa jam’iyyar NNPP...
Daga Kabiru basiru fulatan Gwamnatin Jihar Katsina ta tabbatar da mutum hudu da suka kamu da cutar kyandar biri, inda wasu 53 kuma suka kamu da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnatin Jihar Katsina ta tabbatar da mutum hudu da suka kamu da cutar kyandar biri, inda...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Ginin bennen Mai Hawa biyu ya fado inda ya danne mutane da Dama daba’a kididige adadinsu. ...
Daga yasir sani Abdullahi Rundunar Sojin Nigeria sunyi nasarar kashe Wani Dan ta,adda Daya 1 tare da kame wasu guda uku a jahar Kaduna Jaridar daily...
Daga: Muhammad Muhammad zahraddin Ƙungiyar agaji ta duniya, ICRC ta ce fiye da mutum 25,000 ne suka yi ɓatan dabo a Najeriya sakamakon rikicin Boko Haram...