News
Magoya Bayan Shekarau Sun Bayyana Matsayin Su Kan Ficewa Daga Jam’iyyar NNPP
Daga Yasir sani abdullahi
Dubban ‘yan siyasa da masu rike da mukamai da suka sauya sheka zuwa jam’iyyar NNPP tare da Sanata Ibrahim Shekarau sun ce za su ci gaba da zama a jam’iyyar.
Jarodar Daily Post ta rawaito cewa, Sun bayyana shirinsu na ganin jam’iyyar NNPP ta samu nasara a zaben 2023 a Kano da ma fadin kasar nan.
Shekarau wanda tsohon gwamna ne kuma dan majalisar dattawan jihar Kano ta tsakiya ya koma jam’iyyar PDP.
Dimokuradiyya ta rawaito cewa, A ranar Talatar nan ne wasu ‘yan siyasa kimanin 45 suka ki fitar, bayan wani taro kan sauya shekar sun jaddada biyayyarsu ga jam’iyyar NNNP karkashin jagorancin Rabiu Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa.
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News1 day ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
