DAGA KABIEU BASIRU FULATAN Ɗan takarar Shugaban Najeriya ƙarƙashin Jam’iyyar PDP mai hamayya, Atiku Abubakar ya gana da ƴan takarar gwamna...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon hadimin Shugaban Ƙasa, Sha’aban Sharada ya ƙaddamar da takararsa ta gwamna a jam’iyyar ADP Sha’aban Sharada ya...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Kungiyar dalibai ta kasa (NANS) ta zabi Kwamared Umar Faruk Lawal na Jami’ar Bayero ta Kano a matsayin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Mataimakin shugaban kasar Amurka, Kamala Harris, ta bayyana cewa Najeriya ta ci gaba da zama alamta mulkin dimokuradiyya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADINNI Hukumar da ke yaƙi da cutuka masu yaɗuwa a Najeriya, NCDC, ta ce ƙarin mutum 173 sun kamu da cutar korona tsakanin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI A jiya Juma’a ne Rundunar ƴan sandan jihar Akwa Ibom ta yi holon wata mata mai suna...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Kimanin gine-gine 10 ne suka kone kurmus bayan da wata tankar da ke dauke da kaya ta fado...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Jam’iyyar adawa ta African Democratic Congress (ADC) a Najeriya ta dakatar da ɗan takararta na shugaban ƙasa...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Yayin da zabukan 2023 ke kara karatowa dan takarar gwamna na jam’iyyar ADP, Shaaban Ibrahim Sharada zai ayyana neman...
DAGA KHADIJA ABDULLAHI MAHMUD Zuwa awo asibiti domin ganin kwararrun ma’aikatan lafiya, na da matukar muhimmanci ga mata masu juna biyu, a cewar likitoci. Saboda a...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnatin jihar Kano ta ce ta mayar da almajirai 805 gaban iyayensu Kananan Hukumomi 44 na jihar. Babban...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN ’Yan sanda sun cafke wani fasto mai shekara 48 kan zargin yi wa wata...
DAGA MUSLIM YUNUS ABDULLAHI Yan bindiga sun sace masallata masu tarin yawa daga Masallacin Juma’a na yankin Zugu dake karamar hukumar...
DAGA YASIR SANI ABDULLAH Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta ce za ta...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Gwamnan Jihar Kano Dokta Abdullahi Umar Ganduje, ya jagoranci bikin rantsar da sabbin kwamishinoni 11, inda...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADINNI Kasar Hadaddiyar Daular Larabawa ta gidaya sabuwar dokar biza ga ‘yan Najeriya da ke son shiga...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Akalla mutum shida ne suka mutu a wani sabon hari da ‘yan bindiga suka...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar Hisbah ta jihar Kano da ke arewacin Najeirya ta ce ta fara kama mabaratan da ke yawo a...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Ahmad Mohammed Makarfi ya ce mafiyawan lamurra sun tabarbare a karkashin mulkin jam’iyyar APC....
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN A farkon watan Almuharram ne fitaccen malamin addinin Musuluncin nan, kuma jigo a Darikar Tijjaniyya a Najeriya, Sheikh...