News
Atiku Abubakar ya gana da masu neman kujerar gwamna na PDP
DAGA KABIEU BASIRU FULATAN
Ɗan takarar Shugaban Najeriya ƙarƙashin Jam’iyyar PDP mai hamayya, Atiku Abubakar ya gana da ƴan takarar gwamna a jam’iyyar daga sassan ƙasar.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasar tare da mai mara masa baya a takararsa, Gwamna Ifeanyi Okowa na jihar Delta sun gana da ƴan takarar a gidansa da ke Asokoro a Abuja.
(NANS) ta zabi Kwamared Umar Faruk Lawal na Jami’ar Bayero ta Kano a matsayin shugaban dalibai.
Waɗanda suka halarci ganawar akwai ƴan takara daga Kaduna da Plateau da Katsina da Legas da Neja da Kano da Sokoto da Delta da Yobe da Jigawa da Nasarwa da Kwara da Benue da Borno da Ebonyi da Zamfara.
Ganawar wadda aka shafe sama da sa’a ɗaya ana yi, an yi ta ne a sirri.
-
News2 days ago
Karuwar Ta’ammuli Da Miyagun Ƙwayoyi Tsakanin Mata Na Barazana Ga Makomar Iyali – Masana
-
Opinion5 days ago
Wakilcin Mataimakin Gwamna Garo A Taron Tsaro Na Arewacin Najeriya Abin A Yabawa Gwamna Yusuf Ne
-
News7 days ago
Wasu Da Ake Zargi ‘Yan ISWAP Ne Da Iyalansu Sun Mika Wuya Ga Dakarun Soji
