News4 years ago
Ƙasar Saudiya tace zata cire takunkumin da ta saka wa Nigeriya domin Alhazai su samu damar gabatar da aikin hajji a kasa mai tsarki
Daga Kabir basiru fulatan Jakadan Saudiyan na Nigeriya Faisal Bin Ibrahim Al-Ghamidy ya bada haske akan haka yayin wata ziyara da hukumar Aikin Hajji...