News1 year ago
Ƴan’sanda Sun Kama Saurayin Da Ya Kashe Budurwarsa Dan Yi’Yi Tsafi Da Ita A Facebook
DAGA KABIR BASIRU FULATAN Rundunar Ƴansandan jihar Kwara sun yi nasarar kama wani saurayi, mai suna Abdulrahman Bello, wanda ake zargi da Kashe budurwarsa Hafsoh...