DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wata Kotun Majistare da ke yankin Isabo a Abeokuta, ta yanke wa wani matashi mai suna Kazeem Salami, hukuncin ɗaurin shekara ɗaya...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Amurka ta amince za ta kwashe dakarunta sama da 1,000 daga sansanin sojin da ke yankin Agadez a Jamhuriyar Nijar. Mataimakin Sakataren...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Ribas ta ƙaryata zargin cewa ta saki jami’an ta uku da ta kama sun yi fashin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN An ceto wata yarinya ’yar shekara shida wadda aka sace aka kuma sayar da ita N100,000 a Jihar...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Manchester City na shirin fadada filin wasanta na Etihad, wanda zai ke daukar ‘yan kallo sama da 60,000 nan gaba. Gobara Ta...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Kamfanin Meta mai mallakin shafukan Facebook da Instagram da kuma WhatsApp, ya bayyana cewa zai rage kashi 13 cikin...
DAGA MUHAMMAD MUHAMMAD ZAHRADDIN Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike ya naɗa mashawarta 14,000 ga bangarorin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Mukaddashin Kwanturola-Janar na Hukumar Kula da Shige-da-Fice ta Kasa, NIS, Idris Jere, ya ce ana shirin...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Al’ummar Jamhuriyar Nijar na ce-ce-ku-ce game da yawan mashawartan kakakin majalisar dokoki kasar inda yanzu haka suka hauradubu daya. Daga cikin mashawartan,...
Hukumomi a Jamhuriyar Nijar sun sanar da shirin ɗaukar sabbin dakarun soja 5,000 a rundunar sojan ƙasar a yaunƙurin gwamnati na yaƙar ‘yan bindigar da ke...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin A safiyar Asabar ce kotun tafi-da-gidanka kan kula da tsaftar muhalli ta Jihar Kano ta sanya wa ’yan kasuwar tarar bayan...
Daga kabiru basiru fulatan Ƴan ta’adda sun saki wani mutum ɗan Jihar Kano mai suna Muktari Ibrahim bayan da iyalin sa su ka cika...
Daga Kabiru basiru fulatan Majalisar Dokokin Jihar Kano ta sahale gina gidaje 5,000 domin ma’aikatan gwamnati da malaman makaranta. Kakakin Majalisar, Hamisu Ibrahim Chidari ne ya...
Daga kabiru basiru fulatan Hukumar kula Da Tituna da Sufuri ta Jihar Kano, KAROTA ta cimma matsaya tsakaninta da matuƙa babur mai ƙafa uku, wanda...
Daga kabiru basiru fulatan Jami’ar Anambra ta bada tallafi ga tubabbun karuwai da masu ƙaramin ƙarfi 5,000 Jami’ar Tansian, Umunya, Jihar Anambra da haɗin gwiwar wata...
Hukumar Ci gaban Fasahar Zamani ta Ƙasa, NITDA ta ce ta horar da ƴan Nijeriya 120,000 a faɗin ƙasar nan a kan Ilimin Fasahar Zamani. Darakta-Janar...