News1 year ago
ADG Care Foundation Ta Kaddamar Da Tallafi A Makarantun Sakandare 13 A Kano
Gidauniyar ADG Care Foundation ƙarƙashin jagorancin Engr. Rabiu Aliyu Garo ta kaddamar da wani muhimmin zagaye na ziyartar makarantun sakandare a ƙananan hukumomi 13 da ke...