Opinion4 years ago
Aduk loƙacin da aka kusa kai ƙarshen wani zango na mulkin siyasa zakaga masu zawarcin kujerun madafun iko sunyi caa kowa yana gwada sa’arsa.
Daga kabiru basiru fulatan A irin wannan yanayi yana da kyau masu zabe su rika kula da idon basira domin gudun faɗawa hannun mayaudara....