DAGA KABIRU BASIRU FULATAN. Wani hatsari da ya afku a hanyar Kaduna zuwa Abuja a yau Talatar ya yi sanadiyar mutuwar mutane biyar, yayin da wasu...
Daga kabiru basiru fulatan Akalla mutum biyar ne suka rasa rayukansu yayin wani rikici ya barke tsakanin manoma da makiyaya a Karamar Hukumar Imeko-Afon ta...