Kungiyoyin addini da na farar hula daga Arewacin ƙasar na ci gaba da maida martani kan wani zama da wasu ’yan majalisar dokokin Amurka suka yi,...
A yau ne Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai kaddamar da aikin hakar danyen mai na farko a yankin Arewacin Najeriya. Fara hakar danyen man a...