Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Kasa (NCDC) ta bayyana cewa cututtuka biyu masu hadari – wato Zazzabin Lassa da Bakon Dauro (Diphtheria) – sun yi sanadin...
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Kasa NCDC ta bayyana cewa daga shekarar 2022 zuwa 2023 yara 303 sun kamu sannan cutar Bakon...