News2 years ago
Shugaban Senegal Ya Naɗa Ubangidansa Sonko A Matsayin Firaiministan Kasar
DAGA YASIR SANI ABDULLAHI Sabon shugaban ƙasar Senegal, Bassirou Diomaye Faye, ya naɗa shugaban babbar jam’iyyar adawa, Ousmane Sonko a matsayin firaiministan ƙasar. Ousmane Sonko dai...