Daga muhammad muhammad zahraddin Newcastle United na shirin aikawa da tayi kan golan Paris St-Germain Keylor Navas, sai dai kungiyar ta Faransa na son dan wasan mai shekara...
muhammad muhammad zahraddin ( INDARANKA ) Ɗan wasan gaba na Faransa Kylian Mbappe na tattaunawa da ƙungiyarsa ta Paris St-Germain. Tun farko an sa ran dan...