Annobar cutar amai da gudawa (Cholera) ta sake ɓulla a wasu sassan Jihar Zamfara, inda rahotanni ke nuna cewa akalla mutane fiye da 200 daga ƙauyuka...
Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Kaduna ta tabbatar da barkewar cutar amai da gudawa a Makarantar Sakandare ta Gwamnati ta ’Yan Mata (GGSS & GJSS), da ke...