Akalla mutum biyar ne suka rasa rayukansu sakamakon ɓarkewar annobar ƙwalara a Jihar Filato, yayin da hukumomin lafiya suka tabbatar da kamuwar wasu mutum 11 da...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Adadin wadanda suka mutu sanadiyar cutar amai da gudawa ya kai 103 a Najeriya, yayin da sama da mutane 3,000 suka kamu...