Cutar sankarau ta yi sanadiyyar mutuwar mutane akalla 26 a jihar kebbi, inda gwamnatinta ta tabbatar da cewa wannan lamari na bullar cutar yana iya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Hukumar da ke yaki da yaduwar cututtukaa Najeriya ta NCDC ta ce yawna mutane da suka kamu da cutar kyandar biri ya...
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Wani kwararre a fannin lafiya, Dokta Ihuoma Eugene, ya gargadi ’yan Najeriya cewa sanya gishiri da yawa a abinci na...