Wata Babbar Kotu a Jihar Gombe, ta yanke wa Dagacin Gundumar Bangunji, Sulei Yerima, da Shedrack Aliyu Kwan hukuncin kisa ta hanyar rataya, bayan samun su...
Wasu ƴan bindiga sun sace matar Dagacin Aboro da ke Ƙaramar Hukumar Sanga a Jihar Kaduna, Harira Abdullahi, da kuma diyarsa, Maryam Suleiman Galadima. lamarin ya...