News3 years ago
Kwamishinan Lafiya ya ziyarci kananan hukumomin domin ganin yadda ake gudanar da rigakafin cutar shan inna a jahar kano.
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA. A ranar Litinin ne mai girma kwamishinan lafiya, Dakta Abubakar Labaran Yusuf ya ziyarci kananan hukumomin Dawakin Kudu da Tudun Wada...