News4 years ago
Dan Ganduje ya yi barazanar maka mahaifin nasa a kotu kan kin biyansa Miliyan 190, cikon kudinsa na kwangila
Daga kabiru basiru fulatan Babban dan gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, Abdulazeez Ganduje, ya yi barazanar gurfanar da gwamnatin mahaifinsa a gaban kotu bisa...