News1 year ago
Wahalhalun da ‘yan Nijeriya ke fuskanta za su kara munana ta dalilin karin kudin lantarki —Atiku Abubakar
DAGA MARYAM BASHIR MUSA Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar, ya ce karin kudin wutar lantarki zai kara haifar da...