DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Bankin Duniya ya ayyana kudin Nijeriya wato Naira, cikin kudaden da suka fi rasa darajarsu a fadin nahiyar Afirka. Naira ta...
DAGA NUSAIBA ABDULLAHI TUKUNTAWA Darajar Kudin Najeriya ta sake karyewa a kasuwar bayan fage, bayan da farashin Dala ya yi tashin gwauron zabo zuwa naira...