Daga yasir sani Abdullah Manchester United na dubu yuwuwar zawarcin dan wasan Faransa N’Golo Kante, na Chelsea. (Guardian) Liverpool ta tuntubi Ousmane Dembele, mai...
Daga kabiru basiru fulatan Dan wasan Paris St-Germain Kylian Mbappe zai sanar da matakinsa game da makomarsa a ranar Lahadi. An dade ana...
Daga Khadija abdullahi muhmd Arsenal ta gabatar da bukatarta ta sayen ɗan wasan gaba a Manchester United da Ingila Marcus Rashford, mai shekara 24. (Football Insider) Kocin Derby Wayne Rooney shi...
Daga Kabiru basiru fulatan Arsenal na shirin gabatar da tayin sayen dan wasan Ingila, Marcus Rashford mai shekara 24, ga Manchester United. (Mirror) Hukumar gasar Premier...
Daga Kabiru basiru fulatan Juventus na shirin samar da makudan kudade domin jan hankalin Mohamed Salah, dan wasan Liverpool dan asalin Masar mai shekara 29 zuwa Turin. (La Gazzetta...
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Manchester United tana son sayen dan wasan gaban Everton da Brazil Richarlison. Ana rade radin dan wasan zai tafi Real Madrid, wadda tsohon abokinsa Carlo Ancelotti...
Daga muhammad muhamad zahraddin Kocin Chelsea Thomas Tuchel na zawarcin ɗan wasan Real Madrid mai shekara 24, Eder Militao, domin maye gurbin German Antonio Rudiger. (AS – in Spanish) Manchester City na...