News4 years ago
EFCC ta kama ɗaya daga cikin gungun ƴan damfara da su ka damfari Sarkin Okuta N33m.
Daga Muhammad Muhammad zahraddin Hukumar Yaƙi da Cin-hanci da Rashawa ta Ƙasa, EFCC, shiyyar Ilorin, ta kama wani matashi mai suna Fidelis Poor, wanda...