News4 years ago
Buhari Ya Nada Sabon Shugaban Hukumar Raya Yankin Neja Delta
DAGA KABIRU BASIRU FULATAN Shugaba Muhammadu Buhari ya nada Injiniya Emmanuel Audu-Ohwavborua a matsayin sabon mukaddashin Shugaban Hukumar Raya Yankin Neja Delta (NDDC)....